Alli

Alli
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na drawing instrument (en) Fassara
Amfani Zane
alli
alli

Alli dai abu ne da ake rubutu da shi a makaranta wanda malami kanyi amfani da shi wajen rubutawa ɗalibai darasi.

Asali

Alli dai ya samo asali ne tun daga al-ƙalami inda ake amfani da farar ƙasa wajen yin alli.

Amfanin alli

Amfanin alli Shine koyar da ɗalibai darussa a makarantu[1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta