Beira
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Jamhuriya | Mozambik | ||||
| Province of Mozambique (en) | Sofala (en) | ||||
| District of Mozambique (en) | Beira District (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 530,604 (2019) | ||||
| • Yawan mutane | 838.24 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 633 km² | ||||
| Altitude (en) | 14 m | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
|
1887 1891 | |||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 2100 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | municipiobeira.gov.mz | ||||


Beira: Birni ne, da ke a ƙasar Mozambik. Shi ne babban birnin yankin Sofala. Beira ya na da yawan jama'a 533,825, bisa ga ƙidayar 2017. An gina birnin Beira a shekara ta 1890, a tarihin mulkin mallakan Portugal.

Hotuna
-
Beira
-
Otal na birnin
-
Beira Municipal Council, Mozambique.
-
Filin jirgin Sama na birnin Beira
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.