Dortmund
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Jamus | ||||
| Federated state of Germany (en) | North Rhine-Westphalia (en) | ||||
| Government region of North Rhine-Westphalia (en) | Arnsberg Government Region (en) | ||||
| Babban birnin |
Ruhr Department (en) | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 595,471 (2023) | ||||
| • Yawan mutane | 2,121.3 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Bangare na |
Regionalverband Ruhr (en) | ||||
| Yawan fili | 280.71 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Ruhr (en) | ||||
| Altitude (en) | 103 m | ||||
| Wuri mafi tsayi |
Klusenberg (en) | ||||
| Sun raba iyaka da |
Hagen Bochum (en) Recklinghausen (en) Unna (en) Ennepe-Ruhr-Kreis (en) Witten (en) Lünen (en) Castrop-Rauxel (en) Unna (en) Schwerte (en) Kamen (en) Holzwickede (en) Herdecke (en) Waltrop (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 882 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| • Gwamna |
Thomas Westphal (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 44135–44388 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 0231 da 02304 | ||||
| NUTS code | DEA52 | ||||
| German regional key (en) | 059130000000 | ||||
| German municipality key (en) | 05913000 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | dortmund.de | ||||
|
| |||||










Dortmund [lafazi : /dortemund/] birni ce, da ke a ƙasar Jamus. A cikin birnin Dortmund akwai mutane 586,181 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Dortmund a karni na tara bayan haifuwan annabi Issa. Ullrich Sierau, shi ne shugaban birnin Dortmund [1]. Ta ta'allaka ne akan kogin Emscher da Ruhr (rabobin Rhine) a cikin yankin Rhine-Ruhr Metropolitan Region kuma ana ɗaukarsa cibiyar gudanarwa, kasuwanci, da al'adu na gabashin Ruhr. Dortmund ita ce birni na biyu mafi girma a yankin Yaren Ƙasar Jamus, bayan Hamburg [2].
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Hotuna
-
Dakin wasan kwaikwayo na Dortmund
-
Gidan tarihi na KuKG, Dortmund
-
Dortmund_Panorama
-
Dortmund_002
-
Dortmund_005
-
Dortmund_001
-
Dortmund_006
-
St.Barbara_Dortmund_Eving
-
Dortmund_007
-
Dortmund_Harnackstrasse_21_7757
-
Dortmund_City_Panorama_Crop_02
-
005_borussia_dortmund_meister2012
-
Dortmund (1647)
-
Konzerthaus Dortmund