Gahi
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Faransa | |||
| Overseas collectivity of France (en) | Wallis and Futuna (en) | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 249 (2018) | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Altitude (en) | 9 m | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+12:00 (en) | |||
Gahi ƙauye ne a Wallis da Futuna.Tana cikin gundumar Mua a kudu maso gabashin gabar tsibirin Wallis akan Gahi Bay. Yawan jama'ar ƙauyen bisa ga ƙidayar 2018 ya kasance mutane 249.