Matazu
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Katsina | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 503 km² | |||

Matazu karamar hukuma ce a jihar Katsina a Najeriya . Hedkwatar ta tana cikin garin Matazu.
Matazu gari ne da take kusa da karamar hukumar Musawa daga kudu. Tana da yawan kauyuka a kewayenta da Kuma rigar Fulani da dama. Yana da yanki 503 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidaya ta shekarar 2006.
Lambar ofishin tura sakonni na yankin ita ce 833.[1]
Manazarta
- ↑ "Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2009-10-07. Retrieved 2009-10-20.