Misirawa
|
yawan mutane da Wikimedia disambiguation page (en) | |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
North Africans (en) |
| Ƙasar asali | Misra |
| Suna a harshen gida | مصريين |
| Yaren haihuwa | Larabci |
| Addini |
Mabiya Sunnah, Coptic Orthodox Church (en) |

Misirawa , Yan 'Misra: Wannan Kalmomin sunaye ne ko lakabi da ake ba mutunen da suka fito daga kasar Misra.
Saidai a kanyi amfani da sunaye kamar; Dan'Misra ga namiji mutum daya, Yar'Misra ga mace daya, Yan'Misra ga kowa idan suna da yawa sai acemasu misrawa.