Tobes
|
parish of Asturias (en) | ||||
| Bayanai | ||||
| Ƙasa | Ispaniya | |||
| Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+01:00 | |||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Deva (en) | |||
| Sun raba iyaka da |
Panes (en) | |||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ispaniya | |||
| Autonomous community of Spain (en) | Asturias (en) | |||
| Province of Spain (en) | Province of Asturias (en) | |||
| Council of Asturies (en) | Peñamellera Baja (en) | |||

Tobes ya kasan ce tana ɗaya daga cikin majami'u guda takwas (ƙungiyoyin gudanarwa) a cikin Peñamellera Baja, wata karamar hukuma ce a cikin lardin da kuma yankin Asturias mai cin gashin kanta, a arewacin Spain . Tana cikin Picos de Europa National Park.
Yawan jama'a 123 ( INE 2011).
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.