Turanci
| Turanci | |
|---|---|
| English | |
'Yan asalin magana |
harshen asali: 379,007,140 (2019) second language (en) faɗi: 1,132,366,680 (2019) harshen asali: 339,370,920 (2011) second language (en) |
| |
Baƙaƙen rubutu |
Baƙaƙen boko da English orthography (en) |
| Lamban rijistar harshe | |
| ISO 639-1 |
en |
| ISO 639-2 |
eng |
| ISO 639-3 |
eng |
| Glottolog |
stan1293[1] |
|
| |


Turanci, harshe ne kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar Turai da ƙasashen dake yammacin duniya, watau nahiyan Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a faɗin duniya.Turanci na ɗaya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language). Turanci shi ne harshen majalisar Ɗinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Ƙasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.


Manazarta
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.