Xinye
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Sin | ||||
| Province of China (en) | Henan (en) | ||||
| Prefecture-level city (en) | Nanyang | ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 629,166 (2010) | ||||
| • Yawan mutane | 592.84 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 1,061.28 km² | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | 473500 | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+08:00 (en) | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | xinye.gov.cn | ||||


Xinye daya ne daga cikin lardunan Nanyang da ke kudu maso yammacin lardin Henan, a kasar Sin. A kudu akwai babban birnin Xiangyang na lardin Hubei, daga gabas hukumar Tanghe kuma a yamma akwai birnin Dengzhou mai matakin hukumomi. Bisa gakidayar jama'ar Sinawa ta 2020, yawan jama'ar lardin Xinye ya kai 602,827.Fadinsa duka shine 1,062 km2 (410 sq mi).
manazarta
https://www.hongheiku.com/xianjirank/ https://www.citypopulation.de/zh/china/henan/admin/