Bisau
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Guinea-Bissau | ||||
| Autonomous sector of Guinea-Bissau (en) | Bissau Autonomous Sector (en) | ||||
| Babban birnin |
| ||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 492,004 (2015) | ||||
| • Yawan mutane | 6,348.44 mazaunan/km² | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 77.5 km² | ||||
| Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Geba River (en) | ||||
| Altitude (en) | 0 m | ||||
| Sun raba iyaka da | |||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 1687 | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC±00:00 (en) | ||||
| Lamba ta ISO 3166-2 | GW-BS | ||||

Bisau ko Bissau Birni ne, da ke a ƙasar Gine-Bisau. Shi ne babban birnin ƙasar Gine-Bisau. Bisau yana da yawan jama'a 492,004, bisa ga jimillar 2015. An gina birnin Bisau a shekara ta 1687.

Hotuna
-
Tutar Bissau
-
Bissau
-
Wani na Rawa a wani dandali a Birnin
-
Chhatri of Seth Podar
-
Mercado Bissau
-
DC - Bissau - Depots na mai
-
Duba daga sararin Bissau
-
Tafiya daga Bissau zuwa Bolama, Guinea-Bissau - 2018-03-02
-
Sarauniyar Carnival Bissau Carnival 2023
-
Wani Titi a birnin, 1991
-
Wani mutum kenan a birnin