Nottingham
|
| |||||
|
| |||||
| Wuri | |||||
| |||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Birtaniya | ||||
| Constituent country of the United Kingdom (en) | Ingila | ||||
| Region of England (en) | East Midlands (en) | ||||
| Ceremonial county of England (en) | Nottinghamshire (en) | ||||
| Unitary authority area in England (en) | City of Nottingham (en) | ||||
| Babban birnin | |||||
| Yawan mutane | |||||
| Faɗi | 289,301 (2011) | ||||
| • Yawan mutane | 3,877.51 mazaunan/km² | ||||
| Harshen gwamnati | Turanci | ||||
| Labarin ƙasa | |||||
| Yawan fili | 74.61 km² | ||||
| Altitude (en) | 61 m | ||||
| Sun raba iyaka da |
Arnold (en) | ||||
| Bayanan tarihi | |||||
| Ƙirƙira | 600 | ||||
| Tsarin Siyasa | |||||
| Gangar majalisa |
Nottingham City Council (en) | ||||
| Bayanan Tuntuɓa | |||||
| Lambar aika saƙo | NG | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci |
Greenwich Mean Time (en) | ||||
| Tsarin lamba ta kiran tarho | 0115 | ||||
| NUTS code | UKF14 | ||||
| Wasu abun | |||||
|
| |||||
| Yanar gizo | nottinghamcity.gov.uk | ||||


Nottingham [lafazi : /notinegam/] birni ce, da ke a ƙasar Birtaniya. A cikin birnin Nottingham akwai mutane 321,500 a kidayar shekarar 2015. An gina birnin Nottingham a farkon karni na shida bayan haifuwan annabi Issa. Jon Collins, shi ne shugaban Nottingham.
Hotuna
-
Birnin Nottingham
-
Zauran majalissa, Nottingham
-
Nottingham Roman Katolika Cathedral